
Labaran Rasha







Wani jirgin rundunar sojin ƙasar Rasha ya samu matsala ya afka kan wani gini da mutane ke zama kudancin birnin Yeysk, mutane 13 sun rasa rayukansu wasu dama

Ingila - Masarauta da gwamnatin kasar Ingila ta sanar da cewa za'a yi jana'izar Sarauniyar Elizabeth II ranar Litinin 19 ga watan Satumba, 2022 a birnin Landan.

Gwamnatin kasar Rasha ta caccaki gwamnatin Birtaniya kan rashin gayyatar jami'anta jana'izar marigayiwa Sarauniya Elizabeth II, tace wani rashin kyautatawa ne.

Duk da cewa Rasha na mutunta ta saboda hikimarta shugaba Putin ba zai halarci bikin ba, kamar yadda Peskov ya bayyanawa manema labarai, jaridar Punch ta ruwaito

Mace ta zama Shugabar Ingila a karo na 3 a tarihin Birtaniya. Masana na cewa sabuwar Firayim Ministar. Liss Truss ba ta da tabbas domin ta saba amai ta lashe

A ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2023 kasar Rasha ta fara kai hare-hare cikin Ukraine da nufin kwace kasar daga hannun Vlodomyr Zelensky, Shugaban kasar.
Labaran Rasha
Samu kari