Labaran Rasha
Shugabannin Rasha da Ukraine sun amince da tsagaita wuta na sa'o'i 32 bayan shafe shekaru suna yakar juna. Vladimir Putin ya ce an yi haka ne saboda Easter.
Gwamnatin kasar Rasha ta yi magana kan tsagaita wuta da aka yi tsakanin Iran da Amurka. Ta bayyana Hormuz a matsayin makamin nukiliyar kasar Iran.
Jakadan Rasha a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana inda sabon jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei, yake. Ya ce bai fitowa bainar jama'a.
Rasha, Jordan da kasashen yankin Gulf sun yi wani taro a kafar sada zumunta kan muaayr wutar da ke ci gaba da faruwa tsakanin Amurka/Isra'ila da kasar Ira
A labarin nan za a ji cewa Shugaban Rasha, Vladimir Putin ya na cin kasuwar yaƙin da Amurka da Isra'ila suka dauko da Iran ta fuskar tattalin arziki.
A labarin nan, za a ji cewa wasu rahotanni daga Yammacin duniya na zargin ƙasar Rasha da agaza wa Iran a yakin da ta ke yi da Amurka da Isra'ila.
Yayin da ake ci gaba da yaki tsakanin Iran da Isra'ila, jami’an Rasha sun isa Amurka domin tattaunawa, karo na farko tun bayan takaddamar yakin Ukraine.
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskiy ya ce kasarsa ta samu hujja karara cewa Rasha na bai wa Iran bayanan sirri, lamarin da zai kara tsawaita rikicin.
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya aika da sako ga mutanen Iran yayin da ake ci gaba da yaki da Amurka, Isra'ila. Putin ya taya su murnar shiga sabuwar shekara.
Labaran Rasha
Samu kari