
Rochas Okorocha







Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan Imo Sanata Rochas Okorocha a hannun hukumar EFCC har sai an yanke shawara kan bel

Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi watattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da dan takarar shugabancin kasa na APC Sanata Rochas Okorocha.

Antoni-janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya umarci hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC da ta dakata da tuhumar Rochas Okorocha.

Rochas Okorocha ya tona hikimar aiko masa da EFCC ana shirin tantance ‘Yan takaran APC, domin yana cikin wadanda za su nemi takarar shugaban Najeriya a 2023.

Wasu rahotanni sun nuna yadda tsohon gwamnan jihar Imo ya kwanta har kasa ya kukan neman a tallafa masa yayin EFCC ta yi gidnasa tsinke kuma ta tasa keyarsa.

Jami'an tsaro da ke zagaye da gidan tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, a Abuja sun bude wa magoya bayan dan majalisar wutar domin tarwatsa su.
Rochas Okorocha
Samu kari