Rochas Okorocha
Wasu bayanai da muke samu yanzun nan sun nuna cewa dakarun hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC sun dira gidan tsohon gwamnan Imo da nufin kama shi a Abuja
A yau Sanatan APC ya kawo karshen rade-radi, ya ayyana burin neman Shugaban kasa. Yanzu Sanatoci 3 sun ayyana burin tsayawa takara Shugaban kasa a zaben badi.
Sanata Rochas Okorocha, ɗan takarra shugaban ƙasa a APC, ya ce Buhari akwai kwanya, zata iya yuwuwa wanda yake son ya gaje shi zai ba kowa mamaki nan gaba.
Rochas Okorocha ya bayyana cewa zai lallashi babban jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu domin ya janye masa wajen mallakar tikitin jam’iyyar.
Gagarumin taron karramawa da bayar da lambar yabo da kungiyar 'yan jarida mata ta Najeriya ta shirya ranar Alhamis da ta gabata ya samu halartar manyan mutane.
Bidiyon tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yayin da ya ke karanto ayar Qur'ani yayin bayyana burinsa na tsayawa takarar shugabancin kasa ya bayyana.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Roochas Okorocha ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsawatar wa hukumar yaki da rashawa, kan hantarar sa da ta ke yi.
Sanata Rochas Okorocha ya sa labule da shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, 3 ga watan Fabrairu kan aniyarsa ta son zama shugaban kasa a zaben 2023.
Babban jigon jam'iyyar Progressives Congress (APC), Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa kasancewarsa gwamnan jihar Imo bai kara masa komai ba sai talauci.
Rochas Okorocha
Samu kari