Rikicin addini
Wani shugaban Hausawa a jihar Imo ya wanke kugiyar IPOB da alhakin kashe Hausawa 7 mahauta a wani rikici a wani yankin na jihar ta Imo a makon da ya gabata.
Wasu tsagerun kungiyar mayakan ta'addanci na Biafra sun hallaka Hausawa sama 12 tare barnatar da dukiyoyi masu dunbun yawa a wani yankin jihar Imo a kudanci.
A martanin kungiyar Miyetti Allah game da yunkurin yankunan kudu na son raba kansu da Najeriya, kungiyar ta bayyana hakan a matsayin alfarma ga yankin arewa.
Shugaban kungiya mai fafutukar kafa haramtacciyar kasar Biafra ya kirayi Kiristocin Arewa da su kwantar da hankali, raba Najeriya ba zai zama damuwa garesu ba.
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta sha alwashin kawo karshen rashin tsaro a Najeriya matukar ta karbi mulki a zaben 2023. Jam'iyyar ta bayyana shirinta tsaf don mulki.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Osinbajo ya bayyana wasu dalilai da yake ganin su ne ke jawo koma baya wajen gina Najeriya. Daga ciki akwai yawan kabilu.
DSS ta gayyaci dillalan shanu da su zo su bada bayanin dalilin da yasa suka daina kai kaya kudancin Najeriya. A halin yanzu shugaban kungiyar na hannun DSS.
Dillalan shanu da na kayan abinci sun shiga yajin aikin kai kaya kasar kudu biyo bayan kin sauraranta da gwamnatin tarayya tayi. Basu sanaar da ranar dawowa ba.
Gwamnan jihar Gombe, ya caccaki wadanda ke tada rikici a jihar Gombe. Gwamnan ya shaidawa al'umma cewa zaman lafiya ya dawo yankin Billiri ba sauran rikici.
Rikicin addini
Samu kari