Rikicin addini
Davido ya yi martani mai cike da nuna raini ga al'ummar Musulmi bayan sakin wani bidiyon da aka ce na yaronsa ne, wanda ya yiwa sallah izgili a kafar zumunta.
Wata waka da yaron Davido, inda aka ga wani limami da mamun da suka fito a bidiyon suna tika rawa bayan da suka yi sallah a masallaci. Bashir Ahmad yai magana.
A wani rubutun da ya yada, Ali Nuhu ya yiwa Davido tofin Allah-tsine game da bidiyon da ya yada na yadda ake wasa da ana tika rawa a masallaci a cikin gari.
An dade ana sauraron ruwan sama amma har yanzu babu. A dalilin haka Gwamna Bala Abdulqadir Mohammed ya tura wakilci wajen sallar rokon ruwa da aka shirya a jiya
Musulman Inyamurai sun bada labarin yadda ake wulakantasu a Kudu maso gabas. Kiristoci su ne akasarin masu rayuwa a jihohin yankin Kudu maso gabashin Najeriya.
Kungiyar Kasashen Musulmi ta OIC ta ce dole a dauki matakin bai daya don kare Alkur'ani da dakile faruwar hakan, sun yi kira da kafa dokokin kasa akan hakan.
Wani sabon mummunan rikicin ƙabilanci ya sake ɓarkewa a jihar Taraba, inda rayukan mutum 50 suka salwanta. Rikcin ya barke ne a tsakanin Karimjos da Wurkuns.
Jiya Usman Buda ya kwana a barzahu saboda zarginsa da cin mutuncin Annabi Muhammad (SAW). Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto yana ganin hakan ya nuna jahilcin mutane
An ji dalilin da tsohon gwamnan kaduna Nasiru El-Rufai yake fada da tsohon kakakin majalisa ta jihar kaduna Hon. Yusuf Ibrahim Zailani, maganar wata doka ce.
Rikicin addini
Samu kari