Rikicin addini
Mun tatataro irin su azumin Arafah, Aikin Hajji da Manyan ibadun da ke da falala a watan nan. Daga cikin ibadun da suka kebanta da watan akwai Hajj da Layya.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya zargi shugabannin addinai da basu san abun da ya kamata ba da haifar da rikicin addini da rashin hadin kai.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi umurnin gudanar da bincike kan rikicin da ya kaure a yankin Katangan da ke yankin Warji ta jihar kan zargin Annabi.
Hankula sun tashi bayan zagin Annabi da wata ma’aikaciyar kiwon lafiya ta jihar Bauchi, Roda Jatau ta yi, inda ta tura wani bidiyon cin mutuncin zuwa Whatsapp.
Kungiyoyin reshen karamar hukumar Jema’a da na Jama’atu Nasril Islam (JNI) a jihar Kaduna, sun yi kira ga matasa da su kula da zantukansu a shafukan zumunta.
A kalla rayukansu biyar suka salwanta yayin da gidaje masu yawa suka kone sakamakon arangama tsakanin 'yan kasuwa da 'yan acaba a yankin AMAC a birnin Abuja.
Fasto Tunde Bakare wanda ya bar Musulunci tun tuni ya yi ikirarin addinin bai ce a kashe irinsu Deborah Samuel ba. Bakare ya ce bai taba ganin haka a Kur'ani ba
CAN roki kiristoci da su dunga mutunta koyarwar addinin sauran mutane, inda ta bayyana cewa akwai bukatar dukka makarantun addini su dunga koyar da mabiyansu il
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya sanar da sake duba dokar hana fita ta sa'o'i 24 da aka kafa a jihar tun bayan tashin hankalin da ya biyo bayan z
Rikicin addini
Samu kari