Rabiu Kwankwaso
Jigon jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya ce hadakar jam’iyyun adawa za ta kifar da APC a 2027, yana cewa Bola Ahmed Tinubu ba zai iya lashe zabe ba.
Wata majiya a jam'iyyar APC ta bayyana cewa Rabiu Kwankwaso ya bukaci mamaye APC, mataimakin shugaban kasa da batun siyasar 2031 yayin zawarcinsa.
Kwamishinoni biyar sun yi murabus daga gwamnatin Abba Kabir Yusuf sun bi Sanata Rabiu Kwankwaso. Sun yi haka ne bayan Abba Kabir ya koma APC daga NNPP.
A labarin nan, za a ji yadda kalaman Kwamishinan yaɗa labaran Gwamna, Ibrahim Abdullahi Waiya ya fusata NNPP da ta ce na da shi aka kafa gwamnatin Kano ba.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi magana kan jita-jitar cewa ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso. Fayemi ya fadi alakar da ke tsakaninsu.
Jam'iyyar APC ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso martani kan cewa Abba Kabir Yusuf zai fadi saboda komawa jam'iyyar APC a jihar da haduwa da Abdullahi Ganduje.
A labarin nan, za a ji cewa tsagin jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ne ya kora Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC.
Kwamishinan yada labaran jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyana cewa da shi ne mataimakin gwamna da bai yarda da sauya sheka ba da ya yi murabus.
Jam'iyyar APC da Abdullahi Umar Ganduje sun yi martani kan cewa Abba Kabir Yusuf ba zai yi nasara ba a zaben 2027. Ganduje ya ce Allah ne ke ba da mulki a mutum ba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari