Rabiu Kwankwaso

Duba hotunan Kwankwaso a Coci ba jar hula
Duba hotunan Kwankwaso a Coci ba jar hula
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

A ranar juma'a da ta gabata ne wasu hotunan tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai ci, Rabi'u Musa Kwankwaso, suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban inda aka hange shi a cikin wata Coci ba tare da jar hularsa sanye a kansa

Gwamna Ganduje ya yabawa tsohuwar gwamnatin Kwankwaso
Gwamna Ganduje ya yabawa tsohuwar gwamnatin Kwankwaso
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yabawa tsohuwar gwamnatin jihar sa karkashin jagorancin Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso da cewar ko shakka ba bu ya kawo ci gaba.