Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Yajin aikin NLC bai karɓu ɗari bisa ɗari ba a jihar Kaduna ranar Talata, bankuna da gidajen mai sun gudanar da ayyukansu kamar kullum ranar Talata.
Yayin da ake ci gaba da yajin aikin kungiyar NLC, kungiyoyi da dama sun tsunduma yajin aiki a Najeriya a kokarin bin umarnin kungiyar kwadago ta NLC.
Ma’aikatan wutar lantarki sun kashe babban layin lantarki na kasa a ranar Talata, 14 ga watan Nuwamba, bayan sanar da yajin aikin yan kwadago suka yi.
Gwamnati ta fadi abin da ya sa ba za iya yi wa ‘Yan Najeriya karin kudin wuta ba. Minista ya tabbatar da cewa har gobe gwamnatin tarayya ta na biyan tallafin wuta.
Kamfanin wutar lantarki na Kaduna watau Kaduna Electric ya sallami ma'aikafa aƙalla 39 daga aiki bisa kama su da aikata laifukan da suka saba wa dokar kamfani.
Shugaban gwamnatin Jamus, Olaf Scholz ya yi wa Shugaba Tinubu da sauran kasashen kungiyar ECOWAS alkawarin samar musu da wutar lantarki mai rahusa.
Tsohon Ministan Goodluck Jonathan, Barth Nnaji ya ce shigo da dizil su na ganin idan kowa ya samu isasshen wuta, kasuwancinsu ya ruguje, sai su ke kawo cikas.
Wasu mutum huɗu 'yan gida ɗaya da suka ƙunshi mata da miji da yaransu biyu sun gamu da ajalinsu jim kaɗan bayan dawo da wutar lantarki a Jalingo, jihar Taraba.
Ghana ta kudiri aniyar taimakawa Najeriya da wutar lantarki bayan kasar ta fuskanci lalacewar wutar har sau biyu a cikin mako daya wanda ya yi sanadin daukewar wutar
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari