Jihar Plateau
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya nuna alhininsa kan kashe-kashen da ake yi a jihar. Ya ce masu kai.hare-haren akwai daukar nauyinsu domin su yi ta'asa.
Mashawarcin shugaban kasa, Nuhu Ribadu ya bayyana cewa dole ne a samu hadin kan jama'a idan har za a yaki matsalar rashin tsaro da gaske a jihar Filato.
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta ce akwai babbar matsala a gabamatukar gwamnati ba ta kawo karshen kisan da ake ji a jihohin Filato, Kebbi da Katsina ba.
Babbar kotu da ke zamanta a Jos din jihar Plateau ta dage shari’ar kisan gilla kan Manjo-Janar Idris Alkali zuwa 28 da 29 ga watan Mayun shekarar 2025.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta bayyana cewa ba za ta nade hannayenta har shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fadi zabe mai zuwa ba, kamar yadda Jonathan ya yi.
Wasu daga cikin waɗanda suka tsira daga munanan hare-haren da yan bindiga suka kai a yankin Bokkos sun ba da labarin yadda lamarin ya faru ba zato ba tsammani.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin kwanton bauna ga sakataren gwamnatin jihar Plateau. 'Yan ta'addan sun kai farmakin ne a karamar hukumar Bokkos.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaicinsa kan hare-haren ta'addanci da 'yan bindiga suka kai a jihar Plateau inda suka kashe mutane masu yawa.
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya bayyana cewa ba rikicin manoma da makiyaya ne ke jawo asarar rayuka a jiharsa ba, ya ce akwai masu ɗaukar nauyi a gefe.
Jihar Plateau
Samu kari