Jihar Oyo
Prince Ismaila ya yi karar Gwamna Makinde da wasu mutane 19 kan nadin Alaafin na Oyo, yana zargin cire shi daga masu neman kujerar ba tare da bin ka'ida ba.
Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo ya bayyana cewa yana da burin shiga soja, amma hakan bai samu ba saboda wasu dalilai inda ya yaba wa tasirin marigayi yayansa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da yin hakuri kan manufofin gwamnatin Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja, ya musanta zargin da jigon APC, Bisi Akande ya yi cewa yana da hannu a kisan tsohon minista a Najeriya, Bola Ige.
Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce kan kafa shari'ar Musulunci a Kudu maso Yammacin Najeriya. Yayin da Musulmai suka nuna goyon baya, Yarbawa sun ce ba su yarda ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga yanayin jimami da alhinin rasuwar babban yayan gwamnan jihar Oyo, wanda Allah ya yi wa rasuwa ranar Juma'a.
Gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin Gwamna Seyi Makinde ta cika alkawarin da ta daukarwa ma'aikata inda ta fara biyan sabon mafi karancin albashi.
Omowunmi Dada ta sha dakyar yayin da ta kamu da cutar sepsis yayin daukar fim a Oyo. An gano cewa cutar tana da matukar hatsari ga rayuwar mutum.
Bayan rasuwar yayan Gwamna Seyi Makinde ya rasu, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya jajanta masa kan babban rashi da ya yi a yau Juma'a.
Jihar Oyo
Samu kari