Jihar Oyo
Yakin neman zabe ya kankama a dukkanin sassan Najeriya. A jihar Oyo Accord Party ta smau tagomashin karin goyon baya daga mambobin APC, PDP da Labour Party.
Wani mai gidan saukar baki ya shiga hannun ‘yan bindiga yayin da je yin aiki a gonarsa. Wanna n lamari ya sa mutanen kauye sun fusata, suna neman taimakon.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya roki dukkanin masu neman kujerar gwamnan jihar Oyo a inuwar jam'iyyu adawa su gaggauta janye wa dan takarar PDP, Seyi Makinde.
Gwamnan PDP mai ci da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun ki halartar taron da aka gudanar a jihar Oyo a yau dinnan. Ana kyautata zaton wannan na da nasaba da Atiku.
Yayin da ake jiran a ji dan takarar da suka zaba don marawa baya a zaben shugaban kasa, tawagar gwamnonin G5 sun isa babban dakin taro a Ibadan, jihar Oyo.
Wani labari mara dadi ya fito daga jihar Oyo, inda wani alhaji ya mutu a layin gidan mai. AN tattaro cewa, ba a san ya mutu ba sai da aka zo jan layi a gidan.
Wasu manyan jiga-jigai da mambobin jam'iyyun PDP, ADC da Accord Party sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, sun ce ba zasu iya zama a tsoffin jam'iyyunsu ba.
Wasu rahotanni da suka shigo mana sun nuna cewa wani mambam PDP ya rasa rayuwarsa a gidan iyayensa yayin da wasu tsageru masu adawa suka farmake shi da safiya.
Wani abu mai kama da almara ya faru da wasu matasa uku da suka shiga motar haya ba a tasha ba. An tsinta gawawwakinsu daga bisani kuma babu wasu sassan jikinsu.
Jihar Oyo
Samu kari