Yan Najeriya Fim
Shahararren jarumin fina-finan yarbawa Quadri Oyebanji wanda aka fi sani da Sisi Quadri saboda kwaikwayon mata ya kwanta dama bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Ku shakata da shirin Buri mai dogon Zango a Africa Magic Hausa a kan kafafen satelite na DStv da GOtv. Za ku ji yadda ta kaya da Abu Mansur a cikinsa
Yayin da mutane ke cikin halin kunci a Najeriya, wasu jarumai da mawaka sun fara shan suka musamman kan zaben Tinubu a lokacin kamfen zaben 2023.
Shahararriyar mawakiya a Najeriya, Tiwa Savage ta bayyana irin jarabawar da ta hadu da ita a ‘yan watannin nan inda ta ce ta na daf da makancewa saboda ciwon ido.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta tsare daraktan fina-finan Kannywood, Sunusi Oscar a birnin Abuja inda ake zarginshi da furta kalaman barazana.
Rahoto ya zo yanzu nan cewa Kotun Musulunci ta aike da Murja Kunya zuwa gidan gyaran hali saboda zargin koyar da karuwanci da kuma tayar da hankali.
Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood, Ethel Ekpe ta riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba 7 ga watan Faburairu a Legas bayan ta sha fama da jinya.
Shahararren jarumin fina-finan Nollywood, Jimi Solanke ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 81 a duniya bayan ya sha fama da doguwar jinya a Ogun.
Jarumar fina-finai a Nollywood, Mary Remmy Njoku ta bayyana matsayarta kan yin aure a rayuwar dan Adam inda ta ce ya kamata a bar marasa aure su sarara a rayuwarsu.
Yan Najeriya Fim
Samu kari