Yan Najeriya Fim
Rahotanni sun nuna cewa wani dan sanda ya bindige jarumin fina-finan Najeriya, Azeez Olalade Ijaduade, a jihar Ogun. Jarumin na can kwance cikin mawuyacin hali.
Rundunar yan sandan Najeriya ta yi magana kan harbin da wani jami'in dan sanda ya yi wa jarumin fina-finan Najeriya Azeez Ijaduade. Ta ce ana gudanar da bincike.
Rahotanni sun bayyana cewa shahararren jarumin nan na shirin Village Headmaster, Dejumo Lewis, ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 80 a duniya.
Fitaccen jarumin masana'antar fina-finai ta Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da Mista Ibu, yana nan a raye saɓanin rahotannin da ake yaɗawa cewa ya mutu.
Gidauniyar Abubakar Bukola Saraki ta biya kudinasibitin fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da Mista Ibu. Yana fama da jinya.
Fitaccen mawaki Naira Marley zai yi kwanaki a daure saboda mutuwar Mohbad. Kakakin ‘yan sandan reshen jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin ya sanar da wannan.
Fitacciyar 'yar wasan barkwancin nan Amarachi Amusi, ta bayyana cewa ta fi da yawa daga cikin samarin da ke tunkararta da nufin ƙulla alaka kudi.
Fitaccen daɗadden jarumi a masana'antar Kannywood, Abdullahi Shuaibu wanda aka fi sani da Abdullahi Karkuzu, ya nemi taimakon al'ummar Najeriya biyo bayan.
Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood Pete Edochie, ya yi bayani kan yadda ya kusa tafiya barzahu saboda yawan kwankwadar barasa da ya ke yi. Ya bayyana hakan.
Yan Najeriya Fim
Samu kari