Fina-finan Kannywood
Ooni na Ile Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya fito a wani fim din masana’antar Hollywood ta kasar Amurka a karon farko. Fim din ya nuna al’adar mutanen Afrika.
Jarumar ta musanta zargin da ake mata wanda ke cewa da aurenta take yin shirin wasan da ake nunawa akafar youtube wanda Ahmed Bifa ne yake shiryawa da gabatarwa
Sani Musa Mai Iska ya bayyana cewa sun rabu da Fati Mohammed ne bisa kaddara domin ita uzurinta shine soyayyar mahaifiyarta yayin da shi kuma nasa karatunsa ne.
Mawakin Kannywood Aminu Alan waka ya sako baki a rikicin Rarara da gwamnatin jihar Kano inda ya ce kare mutuncin Dauda ya fi yakin neman kujerar dan majalisa.
Hankulan wasu ‘yan fim ya koma kan aure kuma ana ta jiran auren Hajiya Rukayya Umar Dawayya da shugaban Hukumar tace fim na Kano, Isma’il Na’abba Afakallahu.
Sapna Aliyu Maru, jaruma a masana’antar Kannywood, ta bayyana yadda kawarta, Maryam AB Yola ta aure mata saurayinta duk da su na da kusanci na kawance sosai.
An yi jana’izar shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, a jihar Kano. Marigayin ya samu jama'a sosai yayin da aka sada shi da makwancinsa.
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wasu sabbin hotuna na manyan jaruman masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Hauwa Ayawa da Umar Gombe.
Wata kotun shari'a ta umurci hukumar yan sanda ta damke wasu mawaka 10 kuma ta bincikesu kan koyawa matasa rashin tarbiyya a kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Fina-finan Kannywood
Samu kari