Fina-finan Kannywood
Shugaban hadaddiyar kungiyar masu shirya fim a Kannywood, Umar Maikudi da aka fi sani da Cashman ya rasu a Zariya. Ali Nuhu da Abba El-Mustapha sun yi ta'aziyya.
Kano ta haramta haska fina-finai 22 na Kannywood saboda sabawa da al’adu, lamarin da ke haifar da ce-ce-ku-ce. Fina finan da aka hana haskawa sun hada da Labarina.
Hukumar tace fina finai ta jihar Kano ta sanar da haramta bikin ranar Kauyawa a fadin jihar. Ta bayyana cewa za ta dauki mataki kan duk wanda ya karya dokar.
Hafsat Tuge ta kare 'yan Kannywood kan cewa ba su dace da aure ba. Ta ce suna aure kuma suna girmama mazajensu yayin da ta ce babu shirin aure a gabanta yanzu.
Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood, Doris Ogala ta ba da labarin yadda ta mutu, ta je cikin aljanna, amma Ubangiji ya umarce ta da ta dawo duniya.
Jarumin Kannywood, Malam Abdul Kano da aka fi sani da Baba Karkuzu rasuwa bayan rashin lafiya da ya yi fama da ita. Ali Nuhu ya sanar da rasuwarsa a Filato.
Jarumi a masana'antar Kannywood, Sadik Sani Sadik ya ce yana fim ne ba don koyar da tarbiyya ba, illa neman kuɗi kawai saboda tarbiyya daga gida ake samu.
Fitacviƴar jaruma a masana'antar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta ce babu maganar an shigo azumi, duk wanda ya ɗauki alhakinta, Allah ya bi mata hakƙinta.
Hukumar tace finafinai ta Kano ta dakatar da Samha M. Inuwa da Soja Boy bisa laifin tsiraici da batsa a bidiyo, tare da kwace lasisinsu. Mun yi bayani kan jaruman.
Fina-finan Kannywood
Samu kari