Matasan Najeriya
Domin rage zaman kashe wando, gwamnan jihar Akwa Ibom ya raba jalin N50,000 ga matasa akalla 15,000 a faɗin kananan hukumomi 31, ya ce zai faɗaɗa shirin.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta umarci kamfanin sadarwa na MTN ya biya diyyar N15m ga wani abokin huldarsa kan cire masa kudi ba tare ya yi rijista ba
'Yan sanda sun cafke tsohuwar matar sarkin Ife da wasu mutane 7 kan tashin hankali da ya faru a Ibadan, inda yara 35 suka mutu sannan 6 suka samu raunuka.
Muhammad Salisu Gatawa da Abubakar Isa suna daga cikin daliban Sokoto 57 da Senata Lamido ya tallafa musu da damar yin karatu a fannoni daban-daban a Indiya.
Gwamnatin tarayya za ta kafa banki na musamman na matasan najeriya domin tallafa musu. Ministan matasa, Ayodele Olawande ne ya bayyana haka a Abuja.
Gwamna Adeleke ya ba da umarnin yin afuwa ga saurayi dan shekara 17 da aka yanke wa hukuncin kisa kan satar kaza, ya ce lamarin yana samun kulawar kai tsaye.
Matsalar rashin aikin yi na matasa a Afirka ta fi yawa a Afirka ta Kudu da Angola, duk da albarkatun ƙasa da yawan matasan nahiyar. Legit Hausa ta jero kasashe 7.
Sheikh Daurawa ya ce rashin Sallah, shaye-shaye, rashin makaranta, da kin biyayya ga iyaye suna daga cikin alamomin matashin da ke shirin lalacewa cikin al'umma.
Mawaki Rarara ya ziyarci masallacin da yake ginawa a Kahutu tare da ziyarar gidan biredin da ya bude, Mama Bread, wanda ya jawo hankalin al’umma sosai.
Matasan Najeriya
Samu kari