Matasan Najeriya
Yayin da karancin Naira ke kara tsanani, masu POS sun koma biyan kudi domin a ba su tsabar Naira a gidajen mai da hannun ƴan kasuwa, an daina samu a ATM.
DJ AB ya gamu da fushin mabiyansa kan bidiyon haraji, wasu sun ce lokacin sakin bidiyon bai dace ba, yayin da wasu suka zazzage masa tare da yi masa barazana.
Masu amfani da shafukan Facebook, Instagram da WhatsApp sun fuskanci matsala. Tangarɗar ta shafi sassa da yawa a faɗin duniya, inda kamfanin META ya fara gyara.
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, ya fara gina sabon masallaci a Kuduri da ke Sumaila, jihar Kano, bayan ruwa ya rushe masallacin da ke garin.
Hukumar NHRC ta gudanar da gangami a Zamfara inda ta ce ana samun karuwar yawaitar take hakkin dan Adam a jihar. NHRC ta aika bukata ga gwamnati.
Mazauna Kano sun fara shiga halin firgici. Wannan ya biyo bayan barazanar dawowar daba. Rundunar 'yan sanda ta fadi shirinta na dakile mummunan lamarin.
An kama wani matashi ɗan shekara 22 bisa zarginsa da kisan mahaifiyarsa ta hanyar caka mata wuƙa a ciki, ya ce an faɗa masa ita ta hana shi yin arziki.
Gwamnatin tarayya ta yi cikakken bayani kan yadda kudurorin gyaran harajin Shugaba Bola Tinubu za su amfani talaka da kuma kananan 'yan kasuwan Najeriya.
Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana fatansa ga Najeriya. Ya faɗi burinsa bayan ya shafe shekaru 99 a duniya inda ya dade ya na fafutukar ci gaban ƙasa.
Matasan Najeriya
Samu kari