Matasan Najeriya
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata mai siyar da gwanjo ta fashe da kuka bayan ta siya kayayyaki na N250,000 amma ta ga tarkace.
Wani matashi dan Najeriya ya bayyana irin matsalar da ya samu daga yadda aka ce za a sama masa aiki daga kamfani idan ya kammala karatu, amma abu ya gagara.
Shahararriyar 'yar wasan kwaikwayo, Ini Edo ta bayyana yadda iyayenta suka yi mata auren dole da kuma irin kalubalen da ta fuskanta yayin zamansu na auren.
Bidiyon budurwa da ta yarda a bata miliyan 2 ta mari mahaifiyarta ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. A cewar yarinyar, mahaifiyar tata za ta fahimce ta.
Sanata Ned Nwoko ya bayyana yadda ya tsallake rijiya ta baya yayin da ya ce yana daga cikin wadanda aka gayyata don yawon bude ido a jirgin ruwan da ya nutse.
Wani matashi dan Najeriya wanda ya yi amfani da N10 wajen lashe naira miliyan 2 a caca ya sa mutane da dama rokonsa kan ya basu sa’a suma suna son su buga.
Dalibai sun koka cewa karin kudin makaranta da fiye da kaso 300 da jami’ar Ambrose Alli ta yi wani yunkuri ne na sa karatun jami’a ya fi karfin talakawa a kasa.
Shugaban kasa Bola Tinubu na cikin ganawa da yan Najeriya mazauna waje a kasar Faransa. Taron shine ganawa na farko da Tiinubu ke yi da yan kasar a hukumance.
Wani dalibin jami'ar Calabar, Daniel Aiguokhian ya shirya kafa sabon tarihi na kambun Guinness na duniya wanda zai shafe da mako guda yana rubutu babu tsayawa.
Matasan Najeriya
Samu kari