Matasan Najeriya
Wani bidiyo ya bayyana inda wani matashin lebura ya ci jarabawa abokan aikinsa ke taya shi murna. Sun daga shi sama kacokan tare da komawa suka yi rawar murna.
Wani matashi ya ba da mamaki yayin da ya yi kokarin sace janaretan kotu a jihar Ogun. Rahoton da muka samo ya bayyana yadda lamarin ya faru da kuma abinda.
Wani matashi 'dan Najeriya ya koka kan abinda son kudinsa ya ja masa. Yace yayi nadama kuma ko a rayuwarsa ta gaba ba zai sake ba. Kwanaki suka rage ya mutu.
Wani matashin da ya kware wurin nishadantar da jama'a ya bayyana yadda tsohuwar budurwarsa ta nemi ya je ya nishadantar da jama'a wurin aurenta da wani daban.
Wani matasi ya ba jama'a dariya inda suka dinga tsokaci kala-kala kan yadda ya kwashi janaretonsa karami ya nufa gidan mai domin siyan fetur cike da alfahari.
Bidiyon wata mahaukciya da wani mai shago na kokarin jera kayan shagonsa ya birge jama'a. Sun dinga hira tamkar masoyan juna da suka dade da sanin juna a baya.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana kadan daga abin da ta gani bayan kammala digiri, ta kama sana'ar dinki don rike rayuwa sabanin aikin lauya da ta karanta.
Wani matashi ya ba jama'a mamaki bayan ya nuna katafaren gidan ya gina da kudinsa, Cikin sirrin nasararsa, yace baya bin mata, baya shan giya balle sharholiya.
Wata matashiya yar shekara 23 a duniya ta taɓa zukatan jama'a yayin da ta bayar da labarinta a soshiyal midiya, tace yaranta uku kuma kowanne ubansa daban.
Matasan Najeriya
Samu kari