Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Godiya Akwashiki na jihar Nasarawa ya rasu a Indiya yana da shekara 52 bayan fama da jinya; ya kasance sanata a ƙarƙashin SDP mai wakiltar Nasarawa ta Arewa.
Jam'iyyar ADC ta fara kama kujeru a Majalisar tarayya, sanatoci 3 da dan Majalisar tarayya sun bu sahun Peter Obi, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar hadaka.
Majalisar wakilai ta yi alkawura da suka shafi tsaro, siyasa da gudanar da mulki a 2025. Sai dai har zuwa karshen 2025 ba a cika wasu daga cikin alkawuran ba.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya amince zai yi takarar Sanatan Kogi ta Tsakiya a 2027. Kujerar ce a yanzu Sanata Natasha Akpoti ke rike da ita a PDP.
Wata kungiya mai suna National Grassroots Movement (NGM), ta fito ta yi zargi kan shirin da ta ce ana yi domin tsige shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilan Najeriya ta bayyana bukatarta ga Shugaba Bola Tinubu game da dakatar da dokar haraji da ake shirin fara aiwatarwa.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaron da ake fuskanta na dab da zuwa karshe. Ya bukaci a ci gaba da addua.
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa, Barau I Jibrin ya taya tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, murnar cika shekaru 76 a duniya.
Mataimakin shugaban Majalisr Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar yan majalisar dokokin Kano guda biyu kusan lokaci guda.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari