Fadar shugaban kasa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana nan kan bakarsa dangane da kudirin sauya fasalim harajin da ake ta cece kufe a kansa a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed ya shirya tattaunawa da 'yan jarida a daren ranar Litinin. Shugaban kasan zai yi tattaunawar ne bayan ya shafe kusan shekara biyu a mulki.
Gwamnatin tarayya za ta gyara gidajen shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da Ƙashim Shettima. An ware biliyoyin Naira domin gudanar da ayyukan a kasafin 2025.
Bola Tinubu da Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiye da abinci a shekarar 2025; kudin ya ninka na 2024 da aka kashe biliyan 5.24.
Shugaba Tinubu ya yi ta'aziyya ga iyalan da suka rasa yaransu a Ibadan, yana umartar hukumomi da su binciki lamarin da tabbatar da tsaron yara a taron jama'a.
Kasafin 2025 na Tinubu ya kai N47.96trn kuma yana da niyyar rage hauhawar farashi, daidaita darajar Naira, da ƙara samar da mai da kuɗin shiga. ACHR ta magantu.
Ofishin kula da harkokin kasafin kudin tarayya ya fara fitar da alkaluman kasafin 2025 da Bola Ahmed Tinubu ya gabatar a zaman haɗin guiwa na Majalisa ta 10.
Zababben shugaban ƙasar Ghana, Johm Mahama ya ziyarci Bola Ahmed Tinubu inda suka tattauna kan muhimman batutuwa a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba, kwararriyar a fannin ilimi a matsayin shugabar hukumar kula da ilimin ba< ɗaya ta ƙasa watau UBEC.
Fadar shugaban kasa
Samu kari