Malaman Izala da darika
Babban malamin Izala a jihar Bauchi, Imam Ibrahim Idris ya rasu a kasar Egypt. Imam Ibrahim Idris ne babban limamin masallacin Izala na unguwar Gwallaga.
Gogaggen malamin addinin Musulunci, Gwani Muhammad Sani ya rasu a Gombe. Gwamna Inuwa Yahaya da Ibrahim Hassan Dankwambo sun yi jimami rashin malamin Kur'ani.
Malaman Musulunci a Najeriya sun raddi ga Dutsen Tanshi a kan hukuncin daukar hoto a Musulunci. Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya ce ɗaukar hoto halal ne.
Sheikh Abubakar Salihu Zariya ya ziyarci Sheikh Usman Riji Riji Attalili Attaguzuty. An ba babban malamin Izala Darika yayin ziyarar. Mutane sun tayar da kura.
Mahukuntan babban masallacin sun amince da nadin Farfesa Iliyasu Usman a matsayin sabon limanin, lamarin da ya yi wa musulmin Kudu maso Gabas dadi ainun.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya bayyana fatan samun hadin kai yan kasar nan bayan nadin Farfesa Iliyasu Usman a matsayin sabon limami.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Aliyu Muh'd Sani ya soki yadda wasu malaman sunnah suka sauya salon koyarwa yadda ya dace domin neman mabiya a kafofin sadarwa.
Majalisar dattawa ta amince da nadin da shugaba Bola Tinubu ya yiwa shugaban Izala Sheikh Abdullahi Sale Usman Pakistan jagorancin hukumar alhazai.
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi rashi yayin da surukarsa mai suna Hajiya Zainab ta rasu. Za a yi janazar surukar Sheikh Bala Lau a Adamawa.
Malaman Izala da darika
Samu kari