Malaman Izala da darika
Malamin adinin musulunci a Najeriya, Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya samu karin matsayi zuwa Farfesa daga jami'ar Bayero ta Kano a yau Juma'a.
Malamin addinin Musulunci kuma jagora a cibiyar Albani Zariya, Sheikh Abdullahi Muhammad Assalafy ya rasu a jihar Kaduna. Yana cikin manyan daliban Albani.
Gwamnan Neja ya kafa kwamitin shura mai mutum 16 da suka hada da manyan malamai. Malaman Izala da Darika sun samu mukaman gwamnati a shiga kwamitin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada manyan malaman Izala mukamai a gwamnatinsa. Sheikh Farfesa Abdullahi Sale Usman Pakistan da Salisu Shehu na cikin malaman.
Abba Kabir Yusuf ya nada manyan malaman Kano shugabancin majalisar shura domin su rika ba shi shawara. Manyan malaman jihar Kano ke jagorantar majalisar
Za a zamanantar da hudubar Juma'a a masallacin Abuja bayan an nada sababbin limamai biyar. Yan kabilar Ibo biyu sun shiga cikin sababbin limaman.
Sheikh Muyideen Bello ya rasu yana da shekaru 84. Fitaccen malami ne da ya yada addinin Musulunci, yana jan hankalin jama’a kan kyawawan dabi’u da gaskiya.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria ya hango babban makircin da ake kullawa na makarde Arewacin Najeriya karkashin Tinubu.
Wani dan damfara a Kano yana cewa shi kanin Sheikh Gadon Kaya ne. Dan damfarar na kama da Sheikh Gadon Kaya sai yake amfani da hakan yana damfara.
Malaman Izala da darika
Samu kari