Hukumar Sojin Saman Najeriya
DHQ ta ce daga yanzu ba za a sake jefa bam ba har sai an tabbata. An dauki darasi, nan gaba za mu rika tabbatarwa kafin mu harba bam-bamai – Sojoji
Isa Ali Ibrahim (Pantami), CON, FCIIS, FBCS, FNCS ya bada shawara ga sojoji ganin abin da ya faru a Tudun Biri. Malamin ya yabawa hafsun sojojin kasa da kokarinsa.
Muhammadu Sanusi II ya yi wa al’umma ta’aziyyar rayukan da aka rasa a Kaduna., ya ce suna fata hukumomi za su yi bincike da kuma da kuma daukar matakai.
Zanga-zanga ta barke a garuruwan Arewa ganin cewa ana tsakiyar maulidi a kauyen Tudun Biri sojoji su ka harba bama-bamai ga mutanen da ba su san hawa ko sauka ba.
Kungiyar MURIC ta yi Allah wadai da kisan da aka yi wa mutum 120 a kauyen Tudun Biri cikin karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna. Ta bukaci a yi bincike.
Kuskuren da sojoji su ka yi ya kashe rayuka fiye da 100 a Kaduna. Wani da ke zaune a kauyen Tudun Biri ya ce duka ‘ya ‘yansa shida sun rasu da aka jefo masu bam.
Dakarun sojoji a yayin yakin da suke yi da yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan, ana samun tsautsayi su jefa bama-banai kan fararen hula a wasu lokutan.
Rabiu Musa Kwankwaso ya koka game da abin da ya faru a Tudun Biri a Kaduna, ‘Dan siyasan yake cewa ba yau sojoji su ka soma hallaka mutanen da ba su yi laifi ba.
Rundunar sojojin Najeriya ta nemi yafiyar al'ummar Tudun Biri, gwamnatin Kaduna bisa harin bam na ranar Lahadi da ta gabata. Akalla mutum 85 suka mutu a harin.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari