Hukumar Sojin Saman Najeriya
A kalla dakarun sojin samn Najeriya 7 ne suka rasa rayukansu bayan rikitowar jirgin sama da suka hau wanda ya tunkari garin Minna da ke jihar Neja, Daily Trust.
Tsohon hafson sojojin saman Najeriya ya bayyana farin cikinsa na barin aikin soja tare da cika burinsa na aiki. Ya kuma karfafawa rundunar sojin gwiwa kan aiki.
Rundunar Sojan sama ta Najeriya ta bayyana rahoton dake yawo a kafafen sadarwa na cewa wai dakarunta sun kashe mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram guda 250, a matsayin labarun kanzon kurege.
A ranar juma’a, 17 ga watan Janairu jim kadan kafin ya wuce kasar Birtaniya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da manyan hafsoshin hukumomin tsaron Najeriya.
Rundunar sojin sama na Najeriya ta lalata wani ginin ajiye kayayyakin jin dadi na yan ta’addan Boko Haram a Gujeri da ke dajin Sambisa a jihar Borno. Rundunar ta ce an aiwatar da aikin ne ta jirgin yakin Operation Lafiya Dole.
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin yayin ganawa da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja, inda yace a yanzu haka injiniyoyin rundunar suna harhada jiragen don rantsar
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Sojan sama, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin, inda yace Saddique na amfani da damar irin wannan liyafa don ganawa da dakarun Sojinsa a duk lokacin da ake wani sha’anin biki