Hukumar yan sandan NAjeriya
Andrew Wynne, dan ƙasar Burtaniya da rundunar yan sandan kasar nan ta ce ta na nema ruwa a jallo ya musanta zargin da hukumomin Najeriya ke yi masa.
An shiga tashin hankali a unguwar Onumu da ke Akoko-Edo a jihar Edo yayin da wani mai maganin gargajiya ya kashe wani mutumi a garin gwajin maganin bindiga.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja wacce ta fara sauraron shari'ar masu zanga zangar da aka gurfanar a gabanta ta tura su zuwa gidan gyaran hali a Abuja da Suleja.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana neman Drew Povey dan ƙasar Burtaniya bisa zarginsa yunƙurin kifar da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, ta jero bayanai da dalilai.
Miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun tafka ta'asa a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun hallaka jami'in dan sanda da wani dan banga a wani hari da suka kai.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai mummunan hari a jihar Yobe. Miyagun masu dauke da makamai sun hallaka mutane masu yawa tare da kona shaguna.
An yiwa Shugaban kasa, Bola Tinubu, alkalanci kan yadda ya tafiyar da zanga-zangar adawa da gwamnatinsa da aka kammala a fadin kasar nan kwanan baya.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bukaci masu siyasantar da matsalar rashin tsaro a jihar da su daina. Ya ce ko kadan ba za su lamunci hakan ba.
Gwamnatin jihar Lagos ta kafa kwamitin lafiya domin binciken mutuwar kwamishinan yan sanda na jihar Akwa Ibom, Waheed Ayilara da ya rasu a ranar Alhamis.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari