Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar sanda a jihar Kano ta kama wani barawo da ya sace makudan kudi har N15m a karamar hukumar Kunci yayin da yake kokarin guduwa a jihar Katsina.
Gwamnatin Kano ta ce ta sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya a fadin jihar. Gwamnatin jihar ya ce yanzu dokar za ta fara aiki 6 na safe zuwa 6 na yamma.
Masu shirya zanga-zangar da ake yi a jihar Legas sun sanar da tafiya hutun kwana ɗaya tal domin duba abubuwaɓ da suka faru da ɗaukarmataki na gaba.
A yau Talata 6 ga watan Agustan 2024 Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa zai gana da shugabanin hukumomin tsaron kasar game da zanga-zanga.
Rundunar yan sanda ta dauki matakin doka kan masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa 26 a Kaduna, alkali ya tura su gidan gyaran hali, ta kama wasu 39.
Rundunar 'yan sanda ta musanta rahoto da bidiyon da ake yadawa na cewa masu zanga-zanga a Kaduna sun kwace motarta mai sulke. Rundunar ta ce rahoton karya ne.
Rahotanni sun tabbatar da cewa jami'an tsaro sun bindige wani mai zanga-zanga a karamar hukumar Katagum a jihar Bauchi yayin da ake cigaba da hawa tituna a Najeriya.
Wani faifan bidiyo ya nuna yadda wani jami'in tsaro ya sa bindiga ya harbe mataahin da ya fito zanga zanga har lahira a jihar Bauchi ranar Litinin 5 ga wata.
Mahukunta a jami'ar Bayero ta Kano sun bayyana sassautawa daliban jami'a saboda dokar takaita zirga-zirga, inda ga dakatar da ɗaukan darussa har sai an janye dokar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari