Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sanda a Kwara ta kori wasu yan sanda uku kan kisan wani dalibi yayin zanga zangar adawa da karin kudin fetur a Najeriya, za a gurfanar da su a kotu.
AbdulMalik Tanko, malamin da kotu ta kama da da laifin kashe dalibarsa mai shekaru biyar, Hanifa ya koma kotu domin a janye hukuncin kisa da aka yanke masa.
Rundunar yan sandan Kano ta ce a shirye ta ke wajen inganta alaka da jama'a a kan jami'anta domin kara samun nasara a yaki da ayyukan bata-gari a jihar.
A wannan labarin, za ku ji cewa rundunar yan sandan reshen Jigawa ta samu nasarar cafke wasu daga cikin mugayen yan fashi da makami da su ka addabi yankin.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa an harbe shugaban yan sanda a jihar Delta. Yan bindiga sun harbe dan sanda mai matsayin DPO da wasu tarin jami'ai.
Wasu matasa sun kashe rayuka da dama a jihar Edo kan zargin garkuwa da mutane. Matasan sun kona ofihin yan sanda da kona shaguna da gidajen al'umma.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wani matashi bisa zarginsa da cinnawa kakarsa wuta. Bincike ya nuna matashin na da tabin hankali.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun tare babban titin hanyar Gusau zuwa Funtua a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun sace matafiya masu yawa.
Wani matashi a Jigawa ya kona kakarsa har lahira da man fetur kan sukansa da take yi. Yan sanda sun kama matashin da ya kona kakarsa, an gano yana da tabin hankali
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari