Kasafin Kudi
Rahoton da muka samo ya bayyana cewa, a halin da ake ciki, bashin da ake bin Najeriya yana kara hauhawa zuwa wani adadi mai yawan gaske cikin kankanin lokaci.
Gwamnatin jihar Plateau za ta kashe kudi N100,000,000.00 don gyara gidan saukan bakin Simon Lalong yayinda gaba daya ma'aikatar al'adu da bude ido zata kashe.
Kungiyar masana'antun Najeriya watau MAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta sake tunani kan shirin sanya harajin N10 ga litan lemun kwalba da kayan zaki marasa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kan daftarin kasafin kudin Najeriya na shekarar 2022 da za'a shiga. Shugaban kasa ya rattafa hannun da safiyar Alhamis
Reno Omokri, hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya musanta batun cewa kudaden da tsohon shugaban ya bari sun kare bayan kimanin makwanni uku a 2015,
Ma’aikatun gwamnatin tarayya da hukumomi sun kasa bayani akan naira biliyan 323.5 na 2019, yayin da aka samu ofisoshi da dama da su ka karya dokokin biyan kudi,
Majalisar dattawan tarayyan Najeriya ta ɗage zamanta har zuwa 21 ga watan Disamb, wanda hakan ya jawo koma baya a kokarinta na amincewa da kasafin kudin 2022.
Batun yunkurin gyaran majalisar tarayya da naira na gugar naira biliyan 42 ya janyo cece-kuce musamman daga ‘yan majalisar da kuma masu ruwa da tsaki a harkar.
Wasu 'yan crypto sun bayyana yadda suka shiga taskun rasa dukiyoyinsu a duniyar kudaden intanet. Wani dai ya ce daga miloniya ya zama matsiyaci cikin mintuna 5.
Kasafin Kudi
Samu kari