Hukumar NEMA
Hukumar SEMA a jihar SOkoto ta tabbatar da rasa gidaje 1,664 sakamakon mamakon ruwan sama da ya samar da ambaliyar ruwa a wasu garuruwan dake jihar.
An ruwaito cewa, an ceto wasu adadi cikin wadanda gini ya danne a babban birnin tarayya Abuja. Rahoto ya fadi adadin mutanen da kuma yanayin da suke ciki.
Bayan jan kunne da hukumar kula da yanayi ta kasa (NIMET) ta yi kan barkewar ambaliyar ruwa a Najeriya, a jiya ruwa ya mamaye jihar Legas, inda aka rufe shaguna.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane uku ne suka mutu ciki har da wani yaro dan shekara bakwai a karamar hukumar Nangere, jihar Yobe sakamakon ruwan sama mai karfi.
Gwamnatin tarayya ta dauki gabarar magance gurbata yanayi da ake yi da robobi da leda ta hanyar haramta amfani da su sau daya kawai a ma’aikatu da hukumoni.
Ramin hako ma'adanai ya sake ruftawa da mutane a jihar Niger da ke Aewacin Najeriya. Shugaban hukumar NSEMA, Abdullahi Baba-Arah ya ce mutane uku sun rasu.
Mutane shida ne ake da tabbacin ceto su daga karkashin baraguzan mahakar ma’adanai a jihar Niger bayan ruftawarsa a makon nan yayin da har yanzu wasu suka makale.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta karbi ya yan ci rani kimanin 155 daga Libya bayan hukumar kula da hijira ta duniya IOM ata shige gaba wajen dawo da su
Hatsarin ya faru ne da safiyar ranar sallah yayin da al'umma ke kokarin dawowa daga sallar idi. Mutane biyu sun fada kogin Legas yayin da hukumomi ke kokarin ceto su
Hukumar NEMA
Samu kari