Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamna Nasir El-Rufa’i, ya bukaci a fara hukunta yan siyasar da ke amfani da addini a wajen yakin neman zabe. Ya ce suna amfani da wannan wajen raba kan jama'a.
Alhaji Sa'ad Abubakar ya ce tun a lokacin da suke makaranta sun hango kaifin tunani irin na Nasiru El-Rufai wanda wannan yasa suke masa lakabi da babban mutum.
Gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufa'i ya gabatar da sandan sarauta ga sabon sarkin Jere, Alh Abdullahi Daniya a wani biki da aka yi a ranar 23 ga watan Disambar 2022
Gwaman Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa ba zai taba shiga cikin lamarin mulkin jihar Kaduna ba bayan ya kammala wa'adinsa, zai bar jihar kacokan.
‘Ya ‘yan wasu manyan ‘yan siyasa da tsofaffin masu mulki sun ci zaben tsaida gwani. Daga ciki akwai Kanin tsohon shugaban kasa Umaru ‘Yaradua da Bello El-Rufai.
Kafin tattalin arzikin Najeriya ya cigaba, sai an yi watsi da tsarin tallafin man fetur. Wannan shi ne ra'ayin Gwamnan na jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
Ibrahim Muhammad Aminu yana kalubalantar rawanin Sarki Ahmed Nuhu Bamalli. Tsohon Wazirin Zazzau, ya ce Gwamna Nasir El-Rufai ya saba doka wajen nada shi Sarki
Sanatan na Kudancin jihar Kaduna ya ba Gwamnatin Muhammadu Buhari 50-60%, yana ganin matsalar tana ga na kusa da shi, Sanatan ya yi bayani a kan El-Rufai da APC
Tsohon gwamnan Legas dake fatan zama kujerar shugaban kasa a 2023, Bola Ahmed Tinubu, yace yan Najeriya sun warke da zaran ya zama shugaban kasa insha Allah.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari