Jihar Nasarawa
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Nasarawa, ta bayyana sakamakon zaɓen kananan hukumomi 13 da hukumar ta gudanar a faɗin jihar, ranar Laraba da ta gabata.
Shugaban Hafsun Soji ya bukaci sojoji da su zama masu riko da aiki tukuru da kuma jajircewa wajen ragargazar 'yan ta'adda a fadin Najeriya da wanzar da zaman la
Rundunar yan sanda reshen jihar Nasara sun bazama cikin jeji bayan sace tsohon ministan Abuja, Solomon Ewuga, a kan hanyarsa ta zuwa Abuja ranar Talata da dare.
Kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, Ibrahim Abdullahi, yace babu tantama dukkan alamu sun bayyana cewa APC ce zata samu nasara a zaɓen kananan hukumomi.
Gwamnan jihar Nasarawa Engr Abdullahi Sule ya ce dokar hana kiwo a fili da wasu takwarorinsa suka saka a jihohinsu baya aiki. Gwamnoni jihohin Enugu, Rivers, Ak
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta cafke wani matashi mai suna Timothy Emmanuel dan shekara 28, daga jihar Filato, inda yake wa rundunar soji sojan gona.
Tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa, a lokacin mulkin gwamna, Tanko Almakura na farko, Chief Luka Barau Dameshi, ya sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Majalisar jihar Nasarawa ta dakatar da mataimakin shugaban marasa rinjaye, Luka Zhekaba wanda aka fi sani da PDP-Obi 2 kan zarginsa da ake da daukar aikin bogi.
Kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, ya sanar da dakatar da mataimakin shugaban marasa rinjaye, bisa zarginsa da hannu a ɗaukar malamai ta bayan fage.
Jihar Nasarawa
Samu kari