Jihar Nasarawa
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya magantu kan batun da ya shafi tsaron Najeriya, ya kuma bayyana cewa shi dai ya san mafita gareta cikin sauki.
Yayin ziyarar da ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai jihar Nasarawa, wani haɗari ya lakume rayukan mutum 6.
A yayin da jam'iyyun siyasa ke shirin tunkarar babban zaben shekarar 2023, dubban yan Najeriya sun fice daga PDP da APC sun koma Labour Party a Nasarawa. The Pu
Miyagun yan bindigan da ke tsare da kwamishinan yaɗa labarai na jihar Nasarawa sun kira waya da safiyar yau Alhamis, sun nemi a kai musu miliyan N20m Fansa.
Wdanda suka yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na jihar Nasarawa Lawal Yakubu sun bukaci a biya su N100m a matsayin kudin fansa kafin sako kwamishina...
Za a ji ambaliya ta hallaka mutum 50, daruruwan mutane sun bar gidajensu a Jigawa. Hukumar SEMA ta tabbatar da cewa mutane sun nutse, wasu kuma sun jikkata.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace kwamishinan labarai, al'adu da yawon bude ido, na Jihar Nasarawa, Mallam Yakubu Lawal. Lamarin ya faru ne a dar
Wasu miyagun yan bindiga sun kai faramaki makarantar Sakandiren kimiyya da ke yankin jihar Nasarawa, sun bindige malamai biyu, ɗaya ya mutu, yan sanda sun bazam
Gwamnatin jihar Nasarawa ta ba da umarnin rufe makarantun gwamnati da masu zaman kansu cikin gaggawa a fadin kananan hukumomi 13 na jihar, a matsayin wani.
Jihar Nasarawa
Samu kari