Jihar Nasarawa
Wasu miyagun yan bindiga sun yi awon gaba da babban jami'in yan sanda a jihar Nasarawa yayin da yake zagaye, sun nemi iyalansa su tattara musu miliyan N5m.
Yan bindiga sun sace tsohon sakataren Hukumar Ƙwallon Kafa Ta Najeriya, NFF, Sani Toro, Premium Times ta rahoto. An sace tsohon sakataren na NFF ne a hanyarsa t
A ranar 28 ga watan Maris ne wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai hari gidan tsohon kwamishinan kidaya da kasa, NPC, Zakari Umaru Kigbu, suka k
Mr Ahmed Wadada, tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, ya yi murabus daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC). NAN ta rahoto cewa ya sanar hakan ne cik
Wasu ‘yan bindiga sun kashe tsohon kwamishinan hukumar kidaya ta kasa a jihar Nasarawa, Zakari Umaru-Kigbu, yayin da suka kai farmaki gidansa dake Azuba Bashayi
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi ajalin tsohon kwamishinan hukumar NPC ta ƙasa a gidansa dake jihar Nasarawa, kuma sun yi awon gaba da 'ya'yansa biyu mata.
Tsohon ministan yaɗa labarai na tarayyan Najeriya, Labaran Maku, ya sanar da janye wa daga takarar gwamnan jihar Nasarawa bayan an fara zaɓen fidda gwani yau.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa a matsayin mamba a majalisar shugaban kasa kan tattalin arzikin zamani da gwamnat
Masu garkuwa da mutane sun saki shugaban karamar hukumar Keffi ta jihar Nasarawa, Muhammad Shehu-Baba da hadimisa, Tanimu Mohammed, da suka yi awon gaba da su.
Jihar Nasarawa
Samu kari