Kungiyar Miyetti Allah
A martanin kungiyar Miyetti Allah game da yunkurin yankunan kudu na son raba kansu da Najeriya, kungiyar ta bayyana hakan a matsayin alfarma ga yankin arewa.
Saleh Alhassan, sakataren kasa na kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, yace wasu 'yan bindigan makiyayya ne da suka zama tsageru sakamakon rasa shanunsu da suka.
Kungiyar Miyetti Allah ta yi alwashin cewa gwamnati bata isa ta hana mambobinta kiwo a fili ba. A cewar kungiyar hakan zai haifar da tashin hankali da ba a tsam
DSS ta gayyaci dillalan shanu da su zo su bada bayanin dalilin da yasa suka daina kai kaya kudancin Najeriya. A halin yanzu shugaban kungiyar na hannun DSS.
Gwamnatin jihar Benue ta saki shanu 210 ga makiyaya biyo bayan Naira miliyan 5 a matsayin tara. Gwamnatin ta kuma gargadi makiyayan da su kula kan karya doka.
Hadakar kunigiyar dillalan shanu sun bayyana cewa zasu shiga yajin aiki sakamakon kashe 'yan uwansu da aka yi akasuwar Sasha a makon da ya gabata a jihar Oyo.
Kungiyar makiyaya ta miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta baiwa 'yan Najeriya damar mallakar bindigogi saboda rashin kulawarta a fannin magance tsaro
Kungiyar Miyetti Allah ta ce an hallaka mata mutane, an kashe dabbobi a Filato. Miyetti Allah ta kai kuka wajen Sojoji da ‘Yan Sanda bayan an kashe Makiyayan.
Bayan zaman da aka yi kungiyar Miyetti Allah sun yarda, za a fara yi wa Makiyaya rajista, sauran dokokin da Gwamoni su ka ba Makiyaya shi ne hana kiwon dare.
Kungiyar Miyetti Allah
Samu kari