Hadi Sirika
Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya rasa shugaban ma'aikatansa, Ibrahim Idris a daren Lahadi. Ma'aikatar ce ta sanar da hakan a shafinta na Twitter.
Sabo Nanono, ministan harkokin noma da raya karkara, ya bayyana cewa durkushewar masana'antun saka 145 a Legas, Kaduna, Kano, da sauran wasu jihohi shine ke hai
Gwamnatin Tarayya ta amince a kashe N59.3bn wajen titi da aikin jirgin sama. Gwamnatin Buhari za ta ware makudan biliyoyin kudi a gyara tituna a fadin kasar.
Ministan harkokin sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana hakan a ranar Talata lokacin da ya bayyana a gaban Kwamitin Sanatoci na harkar sufurin ji
Wani daga cikin Ministocin kasar nan ya yi gwaji sau 10 domin gano ko ya na dauke da COVID-19. Ya ce sau 10 ana yi masa gwajin amma ba a samu ya na da cutar ba.
Gwamnatin tarayya ta yi gagarumin garambawul a hukumar jirgin sama na Najeriya (NCAA), a ranar Laraba, 2 ga watan Satumba, ta kuma kori wasu manyan daraktoci.
A wannan karo mun kawo maku shekarun Ministocin Buhari, daga Pantami har Sabo Na Nono mai shekara 74. Za ku ga shekaru da kujerun da duka su ke rike da su.
Ana binciken A. Yari da Amadu Fintiri a kan saba dokokin COVID-19 a Najeriya. Sabawa dokar COVID-19 zai iya jawowa Fintiri da Yari zama a kurkuku inji Gwamnati.
Gwamnatin Muhammadu Buhari za ta ba Ministoci N20.4 domin yin wasu ayyuka. An cinma hakan ne bayan taron Shugaban kasa da Ministocin Tarayya na ranar Laraba.
Hadi Sirika
Samu kari