Mata Da Miji
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi ta cafke wani mahaifi saboda daure dansa da ya yi kan hana shi zuwa wajen kakarsa bayan mutuwar aure da mahaifiyar yaron.
Wani matashi mai suna Ufuoma Umurie ya hallaka mahaifinsa wanda babban Fasto ne mai suna Isaac Umurie yana tsaka da bacci a jihar Delta a yau Laraba.
Tsohon mijin ministar man fetur a zamanin Goodluck Jonathan, Alison Amaechina Madueke ya bukaci ta daina amfani da sunansa a gaban Kotu saboda tsaro.
Wasu fusatattun mata daga yankin Ipo a Ribas sun shiga zanga-zanga domin nunawa mahukunta bacin ransu na rashin wuta da su ke fama da shi a yankunansu.
Wani dan Najeriya ya baiwa matarsa kyautar sabuwar mota domin nuna soyayya da kuma godiyarsa saboda ta haifi ɗa namiji a haihuwarta ta farko a gidansa.
Inda ranka ti zaka sha kallo, wani magidanci a ƙasar Zambia ya roki alkali ya sake matarsa sabida ta fara masa barazanar kisa kan gaza gamsar da ita a gado.
Masana sun bayyana illolin da ke tattare da kwana da garwashin wuta domin jin dumi. An fadi kuma mafita ga abin da ya kamata a yi idan za a ji dumi a sanyi.
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a filin hockey a jihar Kano ta fusata tare da tura wani magidanci gidan yari bayan an zarge shi da dukan matarsa.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun, ya bukaci ƴarsa mai shekaru 30 da ta yi gaggawar fito mijin aure nan da shekara daya saboda ya gaji da ganinta.
Mata Da Miji
Samu kari