Masu Garkuwa Da Mutane
A ranar Alhamis, 4 ga watan Nuwamba, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da sace tsohon janar manajan hukumar jiragen ruwa na Najeriya, Bashir Abdullahi.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani malamin addinin musulunci da ya yi garkuwa da ɗan uwansa kuma ya nemi kuɗin fansa.
Tsagerun yan bindiga sun kai hari gidajen malaman makarantar sakandare na Abuja a Yebu da ke karamar hukumar Kwali, sun sace mataimakin shugaban makarantar.
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya, reshen jihar, John Joseph Hayeph, ya bayyana yadda ‘yan bindiga suka kara farashin kudin fansar jama’an da su ke sace wa
Yan sandan jihar Ogun sun kama wata matar aure Memunat Salaudeen kan zarginta da hada baki da wasu mutane uku don yin garkuwa da mijinta, rahoton Daily Trust.
Rahoto ya nuna akwai farfesoshi guda biyu a cikin mutane shida da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jami'ar Abuja a safiyar ranar Talata, 2 ga watan Nuwamba.
Masu garkuwa da mutane sun kashe wani dan banga da suka yi garkuwa da shi mai suna Ohikwo bayan yan uwansa sun biya naira miliyan biyu a matsayin kudin fansa.
Hukumar 'yan sandan babbar birnin tarayya ta tabbatar da harin da 'yan bindiga suka kai jami'ar Abuja, ta ce sun yi awon gaba da akalla ma'aikata su shida.
Babban limamin masallacin Yangoji da ke yankin Kwali a Abuja, Abdullahi Abubakar Gbedako mai shekaru 59 tare da 'ya'yansa biyu,mai shekaru 22 da mai shekaru 11.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari