Manyan Labarai A Yau
Lauretta Onochie, tsohuwar hadimar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta caccaki Shugaban kasa Bola Tinubu kan kin daurawa daga inda aka tsaya a gwamnati.
An shiga jimami da takaici bayana tata sabuwar amarya a jihar Neja ta dauki matakin hallaka mijinta har lahira duk kuwa da kaunar da ke tsakaninsu.
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ba uwargidan shugaban ƙasa, Remi Tinubu, sakonni uki da za ta isar zuwa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Ahmed Musa, kyaftin tawagar Super Eagles ta Najeriya, ya yaba da juriya, jajircewa da sadaukarwar da 'yan wasan suka nuna a wasan karshen na AFCON 2023.
Ma'aikatan jinya na kungiyar ma'aikatan jinya da unguwar zoma ta kasa, reshen birnin tarayya Abuja, sun fito zanga-zanga domin nuna adawa da dokar hukumar NMCN.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da Peter Obi, sun yaba da kokarin da 'yan wasan Super Eagles suka yi a wasan karshe na AFCON 2023.
Gwamnatin jihar Zamfara ta dauki matakin da zai taimaka wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro a jihar. Gwamnatin ta haramta sayar da fetur a jarkoki.
Gwamnatin jihar Kano da rundunar 'yan sandan jihar sun tabbatar da daukar matakan tsaron da suka dace kan ziyarar uwargidan Shugaba Tinubu, Remi Tinubu.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad III, ya kawo mafita ga 'yan Najeriya kan halin kunci da tsadar rayuwar da ake ciki a kasar nan.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari