Manyan Labarai A Yau
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta hannun kakakinta, Muyiwa Adejobi, ta bayyana cewa ba za ta iya cafke dukkanin masu aikata laifuka ba a lokaci daya.
Gwamnatin jihar Plateau ta sake sassauta dokar hana fita da ta sanya a Jos da Bukuru. Gwamnatin ta ce jama'a za su iya fitowa su gudanar da harkokinsu.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya fito ya bayyana dalilinsa na kin cewa komai dangane rikicin masarautar Kano da ya ki ci ya ki cinyewa.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa wa'adin mulki daya na shekara shida ba zai warware matsalolin da kasar nan ke ciki ba.
Rahotanni sun nuna cewa duka fasinjoji 62 sun mutu a lokacin da wani jirgin sama ya yi mummunan hatsari a kusa da Unguwar da mutane ke saune a Brazil.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya umarci jami'an tsaron Najeriya da su kawo karshen masu hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba da ke a fadin kasar nan.
Wani dan majalisa daga jihar Osun ya fito ya caccaki lokacin da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwashe yana mulkin Najeriya. Ya ce an yi asara.
Wani jirgin ruwa da ya dauko kayayyaki da fasinjoji ya gamu da hatsari a jihar Bayelsa. Jirgin ya gamu da hatsarin ne yana kan hanyar zuwa birnin Yenagoa.
Gwamnatin jihar Plateau karkashin jagorancin Gwamna Caleb Mutfwang ta sassauta dokar hana fita da ta sanya a Jos da Bukuru. An ba jama'a damar fitowa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari