Manyan Labarai A Yau
'Yan bindigan da suka sace Hakimin Kanya a jihar Kebbi sun yi sanadiyyar rasuwarsa bayan sun ji masa rauni a kai. Jami'an tsaro sun ceto mutum takwas.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya shawarci Gwamna Siminalayi Fubara ya bi umarnin kotu domin a samu zaman lafiya a jihar Rivers.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya dora alhakin rikicin jihar Rivers a kan Gwamna Siminalayi Fubara. Wike ya ce gwamnan ba ya bin umarnin kotu.
Wasu daga cikin jaruman Kannywood sun samu shiga cikin gwamnati. Jaruman sun samu mukamai daban-daban bayan sun taka rawar gani a lokacin yakin neman zabe.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun salwantar da rayukan mutane biyar bayan sun kai wani hari a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun bude wuta kan bayin Allah.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya yi magana kan tallafin da ya samu daga wajen gwamnati yayin da yake gina matatar mai.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi alhinin kisan da 'yan bindiga suka yi wa jami'an tsaro na rundunar Askarawan Zamfara a wani harin kwanton bauna.
Babbat kotun tarayya da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukunci kan shari'ar da jam'iyyar Labour Party ta shigar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a Legas ya ritsa da fasinjoji masu yawa. Jiragen guda biyu sun yi taho mu gama ne a tsakiyar wani rafi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari