Maiduguri
Rundunar sojojin Najeriya ta yi karin bayani game da harin bam na kunar bakin wake da ake zargin Boko Haram ta kai wani masallaci a jihar Borno an kashe mutane.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Rahotanni sun bayyana yadda dan kunar bakin wake ya kashe sojoji biyar a yankin Pulka da ke jihar Borno, yayin da ake ci gaba da yaki da Boko Haram.
A labarin nan, za a ji cewa wata kotu dake zamanta a Maiduguri, babban birnin jihar Borno ta kama wani Bafulatani da laifin kishe abokinsa da adda.
Wani abun fashewa da ake zargin bam ne ya tarwatse da yara biyar a jihar Borno inda har yara hudu suka mutu. Rundunar 'yan sanda sun yi karin bayani.
Gwamna Zulum ya bayyana cewa Borno ta kashe N100bn kan tsaro a 2025, tare da alkawarin gina makarantu, hanyoyi da cibiyoyi domin bunkasa Askira/Uba.
Rundunar 'yan sanda ta yi ram da wani karamin yaro dan shekara 17, Amir, wanda ake zargi da caka wamatar aure wuka har lahira a Maidugurin jihar Borno.
A labarin nan, za a ji cewa fitinannen ɗan ta'adda, Abubakar Shekau ya yi rayuwa a Kano a lokacin da ake kai hare-haren ta'addanci a wasu jihohin Najeriya da Abuja.
Mayakan 'yan Boko Haram sun kashe wasu mata bisa zargin su da yim amfani da laya a jihar Borno. An hango bidiyon da yan ta'addan suka wallafa a intanet.
Maiduguri
Samu kari