Maiduguri
Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, ya umurci dukkanin ciyamomin kananan hukumomin jihar da su rinka sa hannu a na'urar shaidar zuwa aiki sau hudu a rana.
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi ram da jami'inta da ake zargi da kisan wani direban babban mota a hanyar Gamboru-Dikwa. Ta sha alwashin hukunta shi.
Gwamnatin jihar Borno ta sha alwashin kammala gina makarantun koyon addini da Larabci guda 27 a fadin jihar kafin saukar Gwamna Zulum. Akwai makarantu 8 a jihar.
Shugaba Bola Tinubu ya ja kunnen dakarun soji da su gujewa kai hare-hare kan fararen hula, inda ya sha alwashin yin bincike kan harin Kaduna don hukunta masu laifin.
Gobara a sanyin safiyar ranar Laraba ta yi sanadin mutuwar 'yan gudun hijira biyu tare da kona sama da gidaje 1,000, hukumar SEMA ta bayyana hakan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada matashi mai jini a jiki, Muhammad Isa Abba a matsayin hadiminsa bangaren mutane ma su bukata ta musamman a kasar.
Hukumar 'yan sanda a jihar Borno, sun karyata jita-jitar da ake yada wa a Maiduguri na cewar ana sace wa maza mazakuta da zaran sun yi musabaha da bakon fuska.
Akalla manoma tara ne rahotanni suka bayyana sun rasa rayukansu a wani harin boko Haram a Borno. Shekaru kenan garin Zabarmari ke fuskantar hare-haren Boko Haram.
Gwamnan jihar Borno ya haramta barace-barace da zaman banza a jiharsa a cikin wata sanarwar da ta fito daga gidan gwamnati a karshen makon nan da muke ciki.
Maiduguri
Samu kari