Labaran Soyayya
Wata matar aure ta saki bidiyo mai taba zuciya na kyayyawar uwar mijinta da ke nuna mata so da kauna tun bayan da ta auri danta. Bidiyon ya yadu a Intanet.
Masu amfani da soshiyal midiya sun shiga rudani a kan bidiyon wani biki inda ango ya tsaya tsaye kikam ko matsawa baya yi amarya kadai ke kidinta da rawanta.
Wata kyakkyawar dirarriyar budurwa ta sha mamaki yayin da ta yi wa wani ɗan Acaba tayin ya biyota su kwanta amma ya yaga takardar ya ci gaba da neman halak dins
Wata bazawara mai suna Toyin da ake zargi da halaka tsohon mijinta da wuka ta bankawa saurayinta fetur bayan ya fasa aurenta a Legas.Tayi masa karyar ciki.
Matsalolin aure na da tarin yawa, a wani bidiyo da aka wallafa an nuna tadda wata mata ta hana mai gidansa hutawa a wurinta saboda ɗan da suka haifa, ta hana.
Wani Ango ya baiwa mutane mamaki ciki harda mahalarta ɗaura aurensa bayan kammala komai a hanyar zuwa gida yace sam shi kam ya fasa auren kyakkyawar matar.
A wani bidiyo da aka wallafa a shafin TikTok, wata matar aure ta ci karo abokin rayuwarta na cin amanarta tare da wata yar magajiya, abun mamaki ya koma kareta.
Budurwa ta sa mutane tofa albarkacin bakunansu bayan ta yada bidiyon wani dan achaba wanda ya dauke ta. Mutane da dama sun ce bai yi kama da masu bilicin ba.
Wata budurwa ta shawarci mata da su dunga amsa sakonni da ake aika masu a soshiyal midiya domin ita ta shiga daga ciki da saurayin da ta hadu da shi a Facebook.
Labaran Soyayya
Samu kari