Shin Najeriya ci baya ake ko gaba? Ga Farashin Abubuwa goma (10) a 2015 da yanzu

Shin Najeriya ci baya ake ko gaba? Ga Farashin Abubuwa goma (10) a 2015 da yanzu

An rantsar da shugaba Muhammadu Buhari ranar 29 ga watan Mayu 2015 tare da mataimakansa, Farfesa Yemi Osinbajo.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

A jawabin da ya gabatar a bikin rantsar da shi, ya yi alkawarin inganta tsaro, yaki da rashawa, da inganta tattalin arziki.

Shekaru bakwai yanzu, yan Najeriya na tambaya, shin Najeriya ta cigaba ne daga 2015 zuwa yanzu ko kuma ci baya ake samu?

Jaridar Business Day ta jeranto farashin wasu abubuwa masu muhimmanci a rayuwar yau da kullum yadda suke a 2015 da yadda suke a yau.

Ga jadawalin:

20152022
Farashin FilawaN7,000N26,500
Farashin BurodiN300N700
Farashin buhun ShinkafaN8,700N32,000
Farashin TaliyaN180N400
Farashin Kifi (1kg)N900N2,200
FaraFarashin Manja (25 lita)N6,500N20,000
Farashin Kwai kiretN700N2000
FaraFarashin Litan Man DieselN145N8000
Farashin Gas na girki (12.5Kg)N3,200N10,000
FaraFarashin TikitTikitin JirgiN15,000N50,000

Kara karanta wannan

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira birnin Lisbon, kasar Portugal

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Farashi
Shin Najeriya ci baya ake ko gaba? Ga Farashin Abubuwa goma (10) a 2015 da yanzu Hoto: Business
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel