Labaran Soyayya
Matar Godfrey Baguma, wanda aka lakabawa da wanda yafi kowa muni a duniya ta bayyana cewa mutanen da suka rika mata dariya shekaru 28 da suka wuce yanzu sun daw
Wata Baturiya ‘yar kasar Amurka, mai suna Jaclynn Annette Hunt ta yi dogywar tafiya don auren masoyinta dan Najeriya, Bright Cletus Essien. Baturiyar ta taho tu
Wata kyakkyawar budurwa ta fito a kafar sada zuzmunta, ta nuna tana kaunar wani matashi, lamarin da ya ba kowa mamaki. Ta nemi ya kula ta, amma ya ki kulata.
Wata budurwa ta bayyana yadda ta saka rayuwar tsohon saurayinta cikin mawuyacin hali sakamakon dirka mata ciki da yayi amma ya musanta hakan hankali kwance.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da tace babu wanda ya isa ya daga bikinta, ta zo wurin biki da ciwo a kafarta. Ta ce tana kaunar mijinta sosai ba kadan ba.
An shiga rudani a coci yayin da ake gab da daura wani aure amma amarya ta tubure tace bata son mijinta. Lamarin ya haddasa cece-kuce a tsakanin mutanen wajen.
Wani mutum dan Najeriya ya shiga cikin damuwa bayan matar da zai aura ta yi watsi da shi a yayin da ake daf da daura musu aure a bainar jama'a inda ta fara kuka
Kotu ta mallakawa wani magidanci naira miliyan 8 bayan ya maka abokiyar sharholiyarsa a kotu kan zagin matarsa ta sunna da barazanar fallasa shi a idon duniya.
Wata karamar yarinya tayi shiga tsaf cikin shiga ta amare inda ta saka farar riga da Takalmi inda tace aure zata yi kuma mahaifin ta ne angon nata cikin murna.
Labaran Soyayya
Samu kari