Labaran Soyayya
Matar da ta auri saurayin yarta a Kano, Malama Khadija ta ce ba za ta kashe aurenta ba duk da cece-kucen da jama’a ke yi a kanta, tun da ba ta saba wa Allah ba.
Wata matar aure ta tafka dirama yayin da ta kama mijinta na aure da budurwarsa a wurin cin abinci a Fatakwal. An dinga kokarin kwantar mata da hankali a wurin.
Wani matashi mai shekaru 30 da doriya ya lakadawa budurwarsa bakin duka kan hayaniyar da ta hadasu. Dama zaune suke tare duk da basu yi aure ba, amma a lumana.
Wani matashin da ya kware wurin nishadantar da jama'a ya bayyana yadda tsohuwar budurwarsa ta nemi ya je ya nishadantar da jama'a wurin aurenta da wani daban.
Wani matashi ya rabu da budurwarsa da ya hadu da ita saboda bata iya girki ba. Duk da budurwar ta dinga bashi hakuri kan cewa za ta koya girki da gyara halinta.
Wata budurwa baturiya ta labarta yadda wan 'dan damfarar yanar gizo ya karbe kudaden mahaifiyarta da soyayyar bogi. Tace ya talauta su fiye da tsammaninsu.
Wata matashiya yar Najeriya ta shiga damuwa sannan ta soke aurenta bayan ta gano cewa angonta na kwance cikin bashi dumu-dumu kuma bai taba sanar da ita ba.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna wasu ma’aurata, bakar fata da bature da suka shafe shekaru 45 da aure. Sun karfafawa mutane da dama gwiwa.
Wani attajiri mai taimakon jama’a a kasar Zambiya, James Ndambo ya gwangwaje surukinsa Emmanuel Sichembe da sabuwar mota kirar Land Rover sabuwa a ran aurensu.
Labaran Soyayya
Samu kari