Jihar Legas
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC ta kasa a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya nuna damuwa kan salon mulkin Bola Tinubu ganin yadda ake tafiyar da gwamnati.
Rahotanni sun bayyana cewa wani direban wata babbar motar kamfan ya murkushe wani soja har lahira a madakatar mota ta Orile da ke Iganmu a Legas.
Allah ya karbi rayuwar Pa Sulaimon Atanda Obasa, wanda mahaifi ne ga kakakin Majalisar jihar Lagos, Hon. Mudashiru Obasa wanda ya rasu yana da shekaru 83 a duniya.
Rundunar yan sanda a jihar a Lagos ta tabbatar da mutuwar wani dattijo mai shekaru 50 a jihar da aka samu gawarsa bayan yaje kallon kwallo a birnin Ikeja.
Mawakin da ya fi kowa kudi a Najeriya, Ayodeji Ibrahim Balogun da aka fi sani da Wizkid ya tara makudan kudi da yawansu ya kai N44.6bn a shekarar 2024.
Masarautar Ikorodu da ke jihar Legas ta aike takarda ga wani asibiti da ke yankin domin kira ga matan da suke asibitin su zauna a gida domin raya al'adar Oro.
Hukumomi a jihar Lagos sun dauki gagarumin aikin tsaftace gine-ginen da aka yi ba bisa ka’ida ba a yankin Lekki. Ana ganin hakan zai taimaka wajen tsaftace jihar.
Sanata Shehu Sani ya bayyana irin yadda suka sha azaba a zaman gidan yari da suka yi a Kirikiri tare da tsohon shugaban kasa cif Olusegun Obasanjo a shekarar 1995.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da mutuwar mataimakin shugaban ma'aikatansa, Gboyega Soyannwo bayan ya sha fama da jinya a yau Laraba.
Jihar Legas
Samu kari